Islamic Chemist

Yanda ake saduwa da sabuwar budurwar mace a daren farko

ASSLAMU ALAIKUM BARKAN MU DA SAKE KASANCEWA DAKU A WANNAN LOKACI.

wannan Tasha tasake zuwa muku da wani sabon hadin magani.

in sha Allah in har kukayi zaku samu fa’ida zaku warke.

ga wani sabon Ingantaccen maganin karin karfin mazakuta yana da matukar muhummanci ga maza magidanta.

domin sautari maza da yawa su kan samu matsalar biyawa iyalansu bukata saboda irin wadannan matsalar kai a karshema wata macen saki zata nema kai tsaye daga wajenka saboda wannan damuwar.

zakuyi amfani da wannan dama ta hanyar amfani da abubuwan da muka kawo muku.

Insha Allahu wannan magani da zamu bayar a kasa bama iya karin karfin mazakutar ya boy saya ba zai karawa mazakutarka Girma, Karfin Jure Jima’i, da kuma magance matsalar sanyi ko wanne iri ne insha Allahu.

KAMAR YANDA KUKE GANI A RUBUCE Yadda Zaku Hada Maganin Cikin Sauki SHINE.

Zaka dauki Albasarka kowa ya San albasa, zaka dauko aalbasarka maiau saiku nikata sosai tazama ruwa. Saika kawo tafarnuwarka saika nikata itama amma ruwan nikan tafarnuwar yazama kasa dan kadan.

zaku samu cittar ku da Kuma Kanunfari dinka saika dakasu sosai soma.

hanya ta boyu.

1) Bayan ka gama da wadannan abubuwa zaku samo kofi da cokali saika debi kamar cokali biyu na Albasa.

2) Sai ku hada da cokali biyu na Tafarnuwa,

3) Sai cokali biyu na Kanunfari da kuma cokali biyu na Citta.

4) akarshe kuma saika debi cokali kamar Hudu na Zuma saika hadasu gaba daya a kofin nan saika juya sosai kashanye duka.

a jarraba in Sha Allah za’a samu lafiya za’a warke.

Allah yasa mu dace.

Zakayi haka a duk rana sau biyu insha Allahu a karshe za’a samu kyakyawon sakamako mai kyau Allah Hafiz yasa a dace Allah yabada sa’a.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button