Videos

Yanzu Maryam yahaya ta saki bidiyon ta da wakar Chass

Yanzu Maryam yahaya ta saki bidiyon ta da wakar Chass

Wannan wakar dai a kullum sai kara tashe takeyi domin daga sakinta zuwa yanzu babu wani lungu da sako da babu wannan wakar domin yadda wakar tayi farin jini da kuma dadi a harshe mutane da kuma yadda yan kannywood kullum suke kara tallanata

Ance babu wanda suka fito da wannan wakar kamar jarumai mata ma kannywood sune a Kullum sai aka sun saki sabuwa wanda hakan yasa mutane tun basaso har abin yazo ya kara shiga ransu

Sai ita jaruma Maryam Yahaya ance indai mutum yaje gari yaga kowa da jela to shima ko leda ce ta dauko yasa tunda ita anayi mata kallon cewa bata bangaren ado gwanaj tana chan wajen su Umar m Shari to amma kuma idan hakane Meya Kaita hawa wakar ado gwanja?

Sai dai kuma su sha’anin matan kannywood yan tayi dadi ne basa wani akida akan waka kawai waccece tayi kuma jama’a suke so shine babban abinda suke dubawa

Allah dai ya shirya Amma irin wannan rawar da wannan jarumar take tikawa ai dole ana zargin jaruman kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button