Yanzu yanzu Ado gwanja ya kare kansa akan kararsa da lauya yayi a kotu

Yanzu yanzu Ado gwanja ya kare kansa akan kararsa da lauya yayi a kotu
Mawakin kannywood wato gwanja tun lokacin daya aiyana aniyarsa ta sakin waata sabuwar waka wacce ake ganin kamar wannan wakar ta jawo masa cecekuce a wajen manyan mutane dama wasu mutane wanda suke ganin kamar ya saba ka’ida
Sai gashi an samu wani masanin Shari’a kuma mai kishin al’umma ya shigar da wannan mawakin kara koto Wanda kuma daga shigar da karar akan fara sauraron kara kuma shima wannan mawakin ya bayyana a gaban kotu domin kare kansa
Yayin da wannan mawakin yake kare kansa ya dogara da wata hujja wacce ta bawa kowane dan kasa yanchin waka da magana akan duk wani abun daya ga dama matukar ba darajar wani zai taba ba
Sai dai kuskuren da mawakin yayi shine acikin wakokin sa yana fito da waso sara wanda suke koyawa yara ƙanana fitsara da kuma rashin kunya wanda kowa yasan akwai dokar data nawa gwabnati damar dakile irin wa’yannan abubuwan
Mawakin yana gani kamar ba’a kyauta masa ba saboda idon kowa yana kansa akan wannan wakar sai kace shine kadai mawaki wanda ya fara sakin irin wannan wakokin