ylliX - Online Advertising Network Yanzu yanzu : An kama mutane da yawa a Abuja ga me da barazanar tsaro - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Yanzu yanzu : An kama mutane da yawa a Abuja ga me da barazanar tsaro

Am kama mutane da yawa a Abuja ga me da barazanar tsaro da kasar amurka ta bayyana ka iya faruwa a babban birnin kasar Nan Abuja

A satin daya gabata ne dai kasar amurka ta bayyana cewa duk wani Dan kasar ta Wanda yake zaune a babban birnin Nigeria da ya barnan gurin da gaggawa sakamakon matsalar tsaro

Wannan furuci da amurka tayi ya Sanya fargaba musamman ga Al umma da suke zaune a babban birnin tarayyar Abuja

Nigeria dai na cigaba da fuskantar ayyukan Bata gari da Kuma ta’addaci a wasu sassan kasar Wanda har yanzu yake cigaba da ciwa mutane tuwo a kwarya

Kama mutanen da dayi a babban birnin kasar Nan ya Kara Saka sakkun cewa maganar amurka gaskiya ne duk da ce wa ministan Babban girnin tarayya ya bayyana cewa maganar amurka shafcin gizo ne kawaii

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button