LABARAI/NEWS

YANZU-YANZU Ana Musayen Wuta Tsakanin Barayin Shanu Da Sojojin Nigeria A Dajin Natu Dake Kauyen Bakura A Jihar Zamfara

YANZU-YANZU Ana Musayen Wuta Tsakanin Barayin Shanu Da Sojojin Nigeria A Dajin Natu Dake Kauyen Bakura A Jihar Zamfara

 

Rundunar sojin Nigeria ta hallaka wasu barin shanu da da suka addabi wasu kauyuka da suka hada da Yar Kofaji Gamji Balgare Da Sauran su a yammacin yau

 

Lamarin ya faru ne a yau da missalin karfe uku na rana a tsallaken garin bakura dake jihar Zamfara Wani mazaunin garin ya tabbatar wa da wakilin mu cewa barayin sun shigo garinne akan baburan su wadda ba’a san adadin su ba

 

A wata majiya kuma ta tabbatar da cewa wasu sun shigo akan babur wasu da kafafuwan su dauke da manyan makamai Shigowar barayin ke da wuya suka fara barin wuta mai kan uwa da wani kan mutane da suke kan hanya

 

Zuwa yanzu dai barayin sun kashe mutane da dama tare da kwace dabbobi da sauran dukiyoyin al’ummar yankin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button