Videos

Yanzu yanzu Anyiwa ummi Rahab Addu’a a Saudiyya a gaban ka’aba bisa makiya

Yanzu yanzu Anyiwa ummi Rahab Addu’a a Saudiyya a gaban ka’aba bisa makiya

Tun bayan da akayiwa ummi rahab aure take tashan suka da wasu surutai daga gurin wasu mutane wa’yanda basa sonta ko kuma suke mata hassada tunda an jiyo wasu na fadar cewa wai auren nata bazai wuce wasu shekaru ba zai mutu wanda kuma wannan ba maramin mummunan zato bane wanda kuma shine abinda Allah bayaso

Amma duk da haka acikin bayi akwai wa’yanda basa kiyaye wannan abubuwan bayan kuma sunsan cewa hakan yana kawowa mutun tsutsayi dan Adam yana yiwa ɗan uwansa mugun fata

Anje har kasar Saudiyya domin yi mata addu’a akan wannan al’amari ganin yadda bakin mutane yayi yawa akan saboda Allah ya bata kyau kuma ya bata daukaka da miji wanda ya kasance son kowa kin Wanda ya rasa

An yi mata dawafi domin Allah ya tabbatar da ita a dakin mujinta da kuma kareta daga sharrin masu sharri da duk wani wanda yake mata hassada dukan an kaiwa Allah kararsu

Duk wata mace tanason daukaka da kudi uwa uba kuma jin dadi to ita wannan jarumar duka ta hada shi yasa take da tarun mahassada da makiya muma munayi mata addu’a Allah ya kare ta Ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button