LABARAI/NEWS

Yanzu-Yanzu Asiri ya tonu akan Sihirin da akayiwa Prof Isah Ali Pantami

Yanzu-Yanzu Asiri ya tonu akan Sihirin da akayiwa Prof Isah Ali Pantami


Fitaccen Malamin addinin Islama kuma Ministan Sadarwa da tattalin arziki na zamani Prof Isah Ali Ibrahim Pantami ya wallafa wani bidiyo a shafinsa na Facebook.

Malamin ya wallafa bidiyon mai mintuna 2 da wani Malamin addini yake bayani akan sihiri da tuggun da ake kulla mishi amma kuma cikin yardar Allah babu abunda ya faru dashi.

Bidiyon ya samu makallata akalla sama da mutum dubu 70 a shafin Malamin.

Duba da yanayin bama yin kwan mu saida zakara,mun kawo muku bidiyon anan kasa domin ku kalla:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button