Videos

Yanzu yanzu Bayan mutuwar Auran Zarah Diamong zata kara wani sabon Auren

Yanzu yanzu Bayan mutuwar Auran Zarab Diamong zata kara wani sabon Auren

Jarumar dai wacce tayi aure a wancen kwanakin na baya aurenta ya mutu kuma ta sanar da sake wani sabon auren hakan kuma ya kara mata kwarjini da kima a idon mutane domin yadda ta dauki aure da mutunci da kuma yadda ta dandani dadin aure

A wancen lokacin dai da jarumar ta tashi yin aure babu wanda yasan shirye shiryen bikin kawai ji akai ta bayyana a shafin ta na instergram cewa bazaku kara jina ba domin zan shiga sabuwar Rayuwa wacce itace mafi dacewa agareni

Kuma hakan da tayi mutanen gari sun cika da mamaki domin yadda jarimar ta fara daukaka amma kuma daga samun damar aure tayi abunta babu wani jan rai hakan ya birge mutane

Sai dai kuma abin bacin ran da ake gudu sai da ya faru domin daman Mutanen gari sun saba yiwa yan kannywood wani mummunan baki na cewa basa iya zaman aure ai kuwa hakan sai gashi ta faru ga jaruma zarah diamong aurenta ya mutu batare da ta dade a gidan mijinta ba

Amma abin farin cikin daya sake aamunta shine bata dade da fitowa daga wanchan gidan ba sai gashi har wata damar ta sake ruskarta inda ta kara samun wani mijin kuma zata yi aure abinta Allah ya sanya mata albarka acikin wannan aure

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button