LABARAI/NEWS
YANZU-YANZU: EL-RUFAI ya ba da umarnin rushe garuruwa uku da ke bai wa ‘Yan bindiga mafaka a titin Kaduna zuwa Abuja.

YANZU-YANZU: EL-RUFAI ya ba da umarnin rushe garuruwa uku da ke bai wa ‘Yan bindiga mafaka a titin Kaduna zuwa Abuja.
Garuruwan sune: Rijana, Akilibu da Katari.
A cewar gwamnan za a rushe gidajen mutanen garin sannan a dagasu a mai da su wani waje na daban.
Ana dai zargin al’ummar garin suna bai wa ‘yan ta’adda mafaka kamar yadda bayanin sirri da gwamnati ta tattara ya gano .