LABARAI/NEWS

YANZU-YANZU: Farfesa Wole Soyinka, yayi kira a gaggauta korar babban limamin masallacin Abuja,

YANZU-YANZU: Farfesa Wole Soyinka, yayi kira a gaggauta korar babban limamin masallacin Abuja, Farfesa Ibrahim Maqari, saboda kalamansa na goyon bayan ki$@n daliba Debor@h S@muel Yakubu bisa zargin batanci ga Ann@bi S.A.W a Sokoto Muryoyi ta ruwaito a cewar Soyinka kalaman Farfesa Maqari tamkar tunzura mabiyansa ne su kashe mutane idan sukayi sabo.Soyinka ya zargi limamin da umurtar mabiyansa su dauki doka a hannunsu da sunan addini.Me zaku ce?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button