Nishadi

Yanzu yanzu hadiza gabon namen haddasa rikici tsakanin Rarara da Abdul_amat

Ana cigaba da Musayan yawu hadi da Cece kuce kan rikicin da yaki ci yaƙi cinyewa tsakanin manya a masana’antar kannywood

 

 

Alaqa dai na cigaba da yin tsami tsakanin fitaccen mawakin siyasar Nigeria Rarara da kuma Abdul amat mai kashewa

 

 

Sai dai ta kasashen kasa mun gano cewa wannan rikicin da manyan yan kannywood din suke yi na neman haifar da tarzoma a masana’antar ta kannywood

 

 

Wannan yasa wasu jaruman kannywood suka fara magantuwa inda suke neman yadda zasu sulhunta su don cigaba da fuskantar abun da ke gaban su

 

 

Hadiza ganin dai ta magantu wanda ake ganin maganar ta ka iya zama wani abu da ka iya kawo wani Cece kuce tsakanin manyan jagororin kannywood din

 

 

A yan kwanakin nan dau maganar rikicin dake tsakanin Rarara da kuma Abdul amat mai kashewa ya zama abun fada a shafukan sada zumunta ina mutane ke tofa albarkacin bakinsu

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button