Videos

Yanzu yanzu hukumar yada labarai NBC ta haramta saka wakokin Ado gwanja a kafafen yada labarai

Yanzu yanzu hukumar yada labarai NBC ta haramta saka wakokin Ado gwanja a kafafen yada labarai

Hakika wannan ba karamin mummunan mataki bane wanda zai iya haifarwa da ado gwanja karyewar tattalin arziki a duniya waka domin kowa yasan ba karamin taka rawar gani wa’yannan kafofin suke ba wajen tallata mawaki da kuma kara masa suna a idon mutane da duniya baki daya sai gashi ado gwanja zai fuskanci kalubale babba akansu

Hukumar dai ta dauki wannan matakin ne saboda yadda aka dinga shigar mata da korafe korafen cewa wannan wakokin na wannan mawakin babkaramin taka rawar gani suke ba wajen nata tarbiyyar kananun yara da kuma yara mata na gida suke ba saboda haka ayi gaggawar dakatar da saka wakokin sa

Wannan hukunci zaiyi matukar kara bata martabar wanann mawakin saboda yanzu jinsa zai koma sai yan birni masu waya wanda da hatta kauyika sunajin wakokinsa amma kuma yanzu wannan hukunci zai dakatar da komai

Sai dai ana ganin idan har wannan mawakin yanada wani wanda ya tsaya masa wanda yanada kima a idon gwamnati to za’a iya janye masa idan kuma yakasance duk ya’yan yaku bayine tofa sai dai yai hakuri tunda abin yazama waka sani waya sanka

Mu kuwa fatanmu shine Allah yasa wannan hukunci ya zama mafi alkhairi a wajensa ya kuma sa shine mafita acikin tarbiyyar al’umma baki daya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button