Videos

Yanzu yanzu kunji rigimar data balle ana zargin rashin Adalci a gasar jagaban

Yanzu yanzu kunji rigimar data balle ana zargin rashin Adalci a gasar jagaban

Tun bayan da mawakin Dauda kahutu rarara ya saka gasa akan duk wanda ya iya rawar wakar jagaban cewa akwai kyauta ta Musamman yasa mutane suka firgice wajen ganin sunyi nasara akan wannan gasar tunda yayi alƙawarin mota da kuma wayoyi masu tsadar gaske akan wanda yaci wannan gasar

Bayan jimawa da akayi da yin wannan gasar yasa mutane suka dinga kiranye kiranye akan cewa mawakin ya fito ya basu kyautar su wanda sukaci ganin yadda yayi shiru da bakinsa ko maganar bayayi ma’ana shiru makatau babu wani labari

Sai yanzu cikin hukuncin Allah hankali mawakin ya karkato domin yazo ya cika wannan alkawarin domin Hausawa na cewa alkawari kayane kuma hakane yau dai rarara ya cika wannan alkawari

Sai dai anbar baya da kura inda ake zargin cewa anyi rashin adalci wajen zakulo wanda sukaci wannan gasar wasu na cewa sunci komai amma kuma basuji sunayensu yayi bayar da wannan kyautar koke ya jawo hakan Allah masani

Inda hayaniya ta tashi a wannan wajen domin wasu suna zargin an haince su wajen rabawa kyautar mota dasu inda sukaji shiru

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button