ylliX - Online Advertising Network yanzu yanzu kunji soyayyar Dake tsakanin murja da rarara - AMINCI HAUSA TV
NEWS

yanzu yanzu kunji soyayyar Dake tsakanin murja da rarara

Yanzu yanzu kunji soyayyar Dake tsakanin fitaccen mawakin siyasan Nan wato dauda kahuto rarara da Kuma Yar TikTok dinnan wato murja Ibrahim kunya

A wani fefan bidiyo da ya karade shafukan sada zuminta a ya nuna yadda mawakin da Kuma Yar TikTok din suke soyayya a wani salo Mai ban sha’awa

Mawakin Wanda yayi shuhura a arewacin Nigeria Kuma ya zama lamba daya a fagen iya wakar siyasa ya fara soyayya da shahararriyar Yar TikTok

Soyayyar tasu dai ta fara Shan shuka biyo bayan yadda Ake ganin mawaki da Kuma Yar TikTok suke matukar jawo magana a fadin nigeria musamman jihar Kano

Rarara dai ko a baya bayan nan dai yana cigaba da jawo magana inda ya kira lamba dayan jihar Kano a matsayin hankaka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button