Yanzu yanzu kunji Tahir fagge ashe sanadiyar komawarsa gidan gala kenan

Yanzu yanzu kunji Tahir fagge ashe sanadiyar komawarsa gidan gala kenan
Jarumi Tahir fagge Wanda ya dunga shan zagi sakamakon wani bidiyon sa da yake ta yawo a gari wanda aka ganshi a gidan gala yana rawa da wasu yara mata sa annin yayansa wanda baiji kunyar haka ba ya cire tsoro da kuma kunya ya dinga tikar rawarsa
Yanzu jarumin ya fadi wasu dalilai wanda suka sa ake ganin sa a wannan gidan yana rawa ana bashi kudi babu kunyar kowa yan gida fama yan waje hatta yan kannywood sunyi korafi akansa
Jarumun yace wani hali ya shiga wanda bashi da wani zabi wanda ya wuce yayi wannan harkar domin fita daga cikin matsin rayuwar daya shiga
Wannan maganar daya fada hakika ta bawa mutane tausayi yayinda wasu ma ke neman jarumin domin bashi aiki wanda ko yanzu ma anga jarumi Ali Nuhu yasashi acikin wani sabon shirinsa mai suna alaqa
Daman an fadawa jama’a cewa su daina saurin zagin mutum domin duka wanda kagani yana wani abu sannan ya daina tofa wannan abun yafi wanda ya bari mahimmanci a yanzu Allah yasa mufi karfin zuciyarmu