Yanzu yanzu kunji yadda Ado gwanja da momee Gombe suka saki wasu hotuna

Yanzu yanzu kunji yadda Ado gwanja da momee Gombe suka saki wasu hotuna
Wa’yannan jaruman guda biyu sun saki wasu zafafan hotuna wanda suke nuna cewa lallai akwai alamar tambaya a wannan al’amari domin Hausawa na cewa babu rami Meya kawo rabi idan kaga kare yana shinshinna takalmin tofa dauka zaiyi
An wayi gari anga wasu hotuna na wa’yannan jarumai suna yawa wanda suke nuna cewa lallai akwai wani abu wanda yake shirin faruwa a tsakanin wa’yannan jarumai su biyu kuma matukar abin ya tabbata tofa zaiyi matukar bawa mutane sha’awa
Ado gwanja wanda suka samu sabani da matarsa wanda takai ga har sun rabu da juna wanda abin yayi matukar girgiza duniya domin yadda Allah ya horewa wannan mata kyau amma kuma gwanja yayi ganganci suka rabu
Abindai har yanzu yawa yake babu wani wanda yake da tabbacin cewa abin zai kasance domin ansan yan film ko wajen biki sukane sukanyi kokarin nunawa duniya cewa wannan abin nasune sai kuma daga baya sai a gano cewa talla suke yi bawai auren gaske bane
Mudai fatanmu shine Allah ya tabbatar da wannan fata ya Kuma saka alkhairi acikin ya basu zaman idan auren yayiwu