Videos

Yanzu yanzu malami sun bukaci akama safara’u kwana casa’in da Mr442 akan iskancin da sukeyi

Yanzu yanzu malami sun bukaci akama safara’u kwana casa’in da Mr442 akan iskancin da sukeyi

Manyan malaman kasar nan sun bukaci gwamnati data hanzarta kama safara’u ita da abokin sana’ar ta wato mr442 saboda yadda suke tsula isakancin su kuma suna kara shagaltar da kananan yara harma da manyan akan wannan banzar duniyar da muke ciki wanda suna daga cikin masu kara tinzira mutane akan biyewa wannan duniyar

Malaman sun ce bai kamata ace gwamnati tana kallon wa’yannan matasan suna aikata irin wannan abubuwa ba na rashin sanin ciwon kai da kuma rashin tarbiyya

Yanzu dai ana neman safara’u da kuma mr442 ruwa a jallo domin a tsawatar musu da irin wannan abun da suke sai dai kuma ana ganin sai dai fa abiyo musu ta wani yaran Wanda sukafi ganewa domin kowa yasan a kasarannan ba’ajin lallashi

Malaman sunyi magana da murya daya wanda babu wani daga cikinsu wanda bai goyi bayan kudirin hakan ba saboda kowa yasan wa’yannan mutane sun tabika tarbiyyar malam bahaushe

Ba karamin yabawa malamai kayi ba bisa wannan yunkurin nasu domin kowa yana son gyara acikin al’umma amma kuma ace ana tifkar gaba baya tana warwarewa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button