Latest Hausa NovelsVideos

yanzu yanzu Maryam ,momee,Minal Ahmad sun saki sababbin hotuna

https://youtu.be/1vFB-1MKrNM

Yanzu yanzu Maryam,momee,minal Ahmad sun saki Hotunan da suka ja Hankalin mutane

Jaruman dai wanda sunkai wajen wata biyu a Kasar Dubai inda suke shakatawar su a kullum suna sakin wasu hotuna wanda suke jan hankalin mutane dama sauran jama’a na lannywood har an fara rage raden cewa anya kuwa wa’yannan jaruman zasu dawo Nigeria

A tun farkon zuwansu ƙasar ta Dubai suketa sakin hotuna daban daban yau agansu a wannan wajen gobe wannan wajen wanda har sun shiga zargin mutane na cewa a ina suka samu wannan kudin da suke rakashewar su haka

Yau madai kamar kullum sun kara sakin sababbi wanda wannan kuma yasa mutane suka fara zargin wa’yannan jaruman inda suke samun kuɗi

Wa’yannan hotunan dai sunyi matukar daukar hankalin jama’a kuma an yaba da kyawun wa’yannan hotunan wanda masoyan jariman sunji matukar dadi da hakan

Ana dai sakaran kafin wannan karshen wannan watan jaruman zasu iya dawowa daga wancan kasar da suka je wanda muke masu addu’ar Allah ya dawo dasu lafiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button