Videos

Yanzu Yanzu Maryam Yahaya ta saki hotuna wanda suka ja hankali a Tiktok

Yanzu Yanzu Maryam Yahaya ta saki hotuna wanda suka ja hankali a Tiktok

Jaruma Maryam Yahaya wacce itama yanzu ta shiga sahun wasu jarumai wanda basa gudun surutai da kuma magana daga wajen mutanen gari wanda indai sukaga abu basa iya shiru su kuma basa hakura sai sun jawo magana

Wa’yannan hotunan da jarumar ta saki hakika sunyi matuka a wajen masoya da kuma masu ra’ayin harkar film da wakoki a wajen wasu abin zagi da hantara suka zama banda zagi babu wani abu da suke yi

A shafin tikok nanne akafi zagi da kuma yawan suratai akan komai shi yasa yanzu su kansu jaruman sukafi mayar da hankali acha domin acanne zakaga kowa yana ganin komai saboda yanzu zamanin yana chan

Wannan jarumar wasu nayi mata kallo har yanzu baza tayi hankali kuma bazata koyi darasi a domin tayi wata cuta a baya wanda tasha wahala kuma aka tausaya mata domin kamar bazata tashiba a wannan rashin lafiyar

Sai gashi bayan ta warke ta ɗora daga inda ta tsaya wanda abin yake nema yafi nada tunda irin wannan sakin hotunan da take yi wanda kuma da batayi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button