Latest Hausa Novels

Yanzu yanzu Maryam Yahaya tayi auren sirri anata cece-kuce akan hakan

Yanzu yanzu Maryam Yahaya tayi auren sirri anata cece-kuce akan hakan

Mayashiyar jarumar kannywood mai suna Maryam Yahaya wacce ake ganin a yanzu tana daga cikin manyan jarumai wanda tauraruwarsu take haskawa kuma tana daga cikin wa’yanda suke lashe duk wata gasa da akasa indai acikin masana’antar kannywood ne

Wani labari da yake riskarmu yanzu shine ashe wannan jarumar tayi aure Amma a sirri wanda babu wanda ya sani wanda hakan ba karamin daurewa mutane kai yayi ba hatta masoyan wannan jarumar abin yayi matukar basu mamaki abinda basuyi zatoba sai gashi ya faru

An bayyana wasu kafafen hotuna tare da mijin nata wanda hakan yasa mutane suka kara tabbatar da gaskiyar wannan aure amma wasu maganin indai hakane lallai wannan jarumar na karamin yaudarar shamsu dan iya tayiba

Wasu kuma naganin sam ko ladan basuga laifin wannan jarumar ba saboda tun farko daman wasu sunyi hasashen hakan kan iya faruwa saboda kowa yaga wannan jarumar yasan cewa sam ba Sa’ar wannan jarumin nace tunda ita kalar manyan mutane ce

Mudai fatan mu shine Allah yabasu zaman lafiya ya kuma basu ya’ya nagari yasa suyi hakuri da juna ita kuma Allah yasa gidan zamantan e

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button