Yanzu yanzu nan Ansamu wani mawaki wanda yafi Dauda kahutu Rarara iya waka

Yanzu yanzu nan Ansamu wani mawaki wanda yafi Dauda kahutu Rarara iya waka
Allah mai iko ku kalla kuga wani matashin mawaki Wanda ake tunanin yafi shahararren mawakin siyasar nan iya waka wanda akefi sani da Rarara mawakin ga basira kuma ga kafiya wanda duk shina daya mawakin ya haɗa wa’yannan abubuwan
Ana saran nanda wasu lukotan wannan matashin mawakin kan wuce rarara wajen iya waka da kuma yawan masoya domin yana wakane da basira ga kuma dadin Muryar waka ko be shiga cikin studio ba muryarsa tana fita yadda ake so
Wannan mawakin mai suna sani bulo yace shi ya mayar da hankali wajen ganin wannan kasar an canja shuwagabannin an samo wa’yanda zasuji kan talakawan su da kuma taimaka musu dajin kansu kowa yasan an gwamnati ba wannan gwamnatin ba wacce tasa mutane a wahala
Daga ganin wannan mawakin zai samu alheri daga manyan yan takara na jam’iyya mai adawa wanda sigar mawakin irinta ake so babu zagi da habaici acikin waka kawai suka yake cikin natsuwa da basira
Ba kamar mawaki rarara ba wanda yake waka tacin fuska da kuma taba mutuncin mutane wanda ake ganin har dauri ya taba sha akan wannan wakar sai shi kuwa salon wannan sabon mawakin yasha banbam da nashi