LABARAI/NEWS
YANZU-YANZU: Sabbin Sakamakon Zaben Fidda Gwani Wanda Yake Gudana Yanzu Haka A Abuja

YANZU-YANZU: Sabbin Sakamakon Zaben Fidda Gwani Wanda Yake Gudana Yanzu Haka A Abuja
1) Bola Ahmad Tinubu Yana Da Kuri’a 623
2) Prof. Yemi Osinbajo Yana Da Kuri’a 85
3) Ahmad Lawan Yana Da Kuri’a 31
4) Rotimi Amechi Yana Da Kuri’a 122
5) Yahaya Bello Yana Da Kuri’a 17
6) Dave Umahi Yana Da Kuri’a 4
7) Sani Yeriman Bakura Yana Da Kuri’a 2
8) Ben Ayede Yana Da Kuri’a 5
An Samu Wadanda Suka Lalace Guda 3