Videos

Yanzu yanzu sarara’u tayi zazzafan martani kan tarbiyyar ragowar yaran hausawa

Yanzu yanzu sarara’u tayi zazzafan martani kan tarbiyyar ragowar yaran hausawa

Wannan mawakiyar dai yanzu hakika hankali a tashe yake saboda yadda aka sakata a gaba da irin wannan abubuwan da ake ganin tanayi wanda sam basuyi daidai da tarbiyyar malam bahaushe ba saboda ita kanta ta fada cewa bawai acikin gari ta taso ta taso ne acikin barikin soja saboda mahaifin finta soja ne shi yasa idan tayi wani abun saura dauka duk daya ne da sauran mutane

Tun sanda tayi hira da bbc Hausa shikkenan wasu ta kara kima a idonsu wasu kuwa zagine da hantara ta bakaken maganganu suka karu saboda tunda basa ganin mutuncinta sai dai kawai suna daukar kamar mutuniyar banza

Jarumar tayi wata magana wacce ake ganin itace ta ya mutsa hazi ta kara mata yawan masamman yan uwanta saboda maganar suta shafa shi yasa suka dage wajen yi mata martani

Bayan surutan mutane da sukayi yawa agari akan mawakiyar itama yanzu ta kara fitowa tana wani sabon martanina akan yadda mutane suka dauki waccen maganar da tayi baya suka dauke ta kamar wata mummunan maganar Allah wacce ita kuwa ta dauki wannan abun kamar babu wata matsala

Tace duka mata suna daukar bifiyon tsaraicunsu suna bari acikin wayoyinsu wanda a kaji hatta wasu daga cikin mata sunyi mata cha akan wannan Maganar suna kara kallon wannan jarumin a matsayin mutuniyar banza

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button