ylliX - Online Advertising Network Yanzu yanzu : Sarkin waka ya Saka Baki kan rikicin Rarara da ganduje na rushe gida - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Yanzu yanzu : Sarkin waka ya Saka Baki kan rikicin Rarara da ganduje na rushe gida

Tun bayan barranta kan sa da yayi daga lamba dayan jihar Kano ganduje, mawaki rarara na cigaba da fuskantar kalubale da daga gomnan say da dama.

A kwanaki baya ne dai Alaqa tayi matukar tsami tsakanin gomnan ganduje da Kuma fitaccen mawakin siyarsar dauda kahuto rarara

Wannan ya biyo bayan barranta kan sa da mawaki rarara yayi daga ganduje bayan shafe shekaru suna tare a karkashin jamiyyar APC

naziru m Ahmad Wanda aka fi Sani da sarkin waka ya magantu kan wannan abubuwa da lamba dayan na jihar Kano ke yiwa mawakin

Masana harkar siyarsa dama masana na ganin wannan Abu da lamva dayan jihar ta Kano ke yiwa mawakin Bai dace ba duba da cewa Nigeria kasar demokaradiya ce

Wannantasa duk wani Dan kasa yake da Yancin zabar Wanda yake so da Kuma goyawa duk Wanda yake so ya ba kamar yadda ganduje ke tilas tawa mawakin ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button