LABARAI/NEWS

YANZU-YANZU: Tsohon Mataimakin Gwamnan Zamfara Aliyu Gusau, Da ‘Yan Majalisu Suka Tsigae, Ya Fasa Yin Takarar Gwamnan Jihar A Karkashin Jam’iyyar PDP

YANZU-YANZU: Tsohon Mataimakin Gwamnan Zamfara Aliyu Gusau, Da ‘Yan Majalisu Suka Tsigae, Ya Fasa Yin Takarar Gwamnan Jihar A Karkashin Jam’iyyar PDP

Daga Comr Abba Sani Pantami

Gabanin zaben fidda gwani na gwamna na jam’iyyar PDP, tsohon mataimakin gwamnan jihar Zamfara Barista Mahdi Aliyu Gusau ya fice daga takarar.

Mahdi Gusau ya bukaci wakilai, shugabannin jam’iyyar, da magoya bayansa da su zabi Dr. Lawal Dauda, ya zama dan takarar gwamna a jam’iyyar PDP a jihar Zamfara.

Ba a bayar da dalilin yanke hukuncin ba. An tsige Barista Mahdi Aliyu Gusau a matsayin mataimakin gwamnan jihar Zamfara a watan Fabrairun wannan shekara.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button