ylliX - Online Advertising Network YANZU-YANZU: Yahaya Bello Ya Sa An Yi Garkuwa Da Wani Mutum Saboda Ya Fice Daga APC Zuwa PDP. - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

YANZU-YANZU: Yahaya Bello Ya Sa An Yi Garkuwa Da Wani Mutum Saboda Ya Fice Daga APC Zuwa PDP.

YANZU-YANZU: Yahaya Bello Ya Sa An Yi Garkuwa Da Wani Mutum Saboda Ya Fice Daga APC Zuwa PDP.

Shafiu, dan uwa ga Abdulkarim Asuku, shugaban ma’aikatan gwamnan Kogi, an yi zargin cewa wasu ‘yan bindiga da ke aiki ga gwamnan sun yi garkuwa da shi.

ranar Litinin a hannun wasu barayin gwamnan karkashin jagorancin wani jami’in sojan ruwan Najeriya mai suna Charles

An ce wanda akai garguwa da shi din ya fice daga jam’iyyar All Progressives Congress mai mulki kwanan nan ya koma jam’iyyar Peoples Democratic Party

Sunan yaron Safiu, a gaskiya dan uwa ne ga shugaban ma’aikatan. Yana tare da APC ya koma PDP. Dalilin sace shi, suna tsoron ya san da yawa game da ta’asarsu. Ya kasance yana aiki a matsayin dan barandan siyasa ga Yahaya Bello kafin ya bar APC; ya kasance yana kai hare-hare da dama a kan abokan hamayyar siyasa a jihar Kogi. Don haka, sun ji rasa shi zuwa PDP zai zama bala’i,” wata majiya ta ce

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button