LABARAI/NEWS

YANZU-YANZU: Zulum ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyya APC a Borno, ya ki amincewa da tayin masu neman ya zama mataimakin shugaban kasa, yace sake gina jihar Borno cikin gaggawa shine a gabansa.

YANZU-YANZU: Zulum ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyya APC a Borno, ya ki amincewa da tayin masu neman ya zama mataimakin shugaban kasa, yace sake gina jihar Borno cikin gaggawa shine a gabansa.

Uba Maigari Ahmadu shugaban jam’iyyar APC na jihar Borno ya bayyana cewa Zulum ya lashe zaben da kuri’u 1,411 da wakilai.

Ya ce an yi wa masu jefa kuri’a 1,560 rajista a zaben fidda gwani, yayin da masu jefa kuri’a 1,422 suka amince da shi, ya bayyana cewa daga cikin kuri’u 1,411 aka samu kuri’u 1,411 ba tare da an samu kuri’u marasa inganci ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button