Nishadi

yanzu_yanzu : Asirin ya tonu Musa Mai sana’a ya tayar da hankulan matan kannywood

Innalillahi asirin ya tonu yanzu yanzu an tona asirin yadda Ake iskanci a masana’antar kannywood latin daya daga hankalin Al umma

Jaruman kannywood dai na cigaba da Shan shuka kan yadda Ake zargin su Bata tarbiyya musamman yadda Ake ganin su a fefan bidiyo suna iskanci kala kala

Ko a baya bayan Nan dai an hango daya daga cikin jarumar kannywood wato safarau inda bidiyon tsaraicin ta ya karade shafukan sada zumunta

Wanda yayi sanadiyyar rabaya da aikin ta na harkar kannywood,

Ban da itama idan zaku iya tumawa jaruma rahama sadau na daya daga cikin jaruman kannywood da aka kora daga kannywood dalilin iskanci

Andai Kori rahama sadau ne sakamakon wata waka da tayi da daya daga cikin manyan mawakan hausa hip hop wato classic

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button