ylliX - Online Advertising Network yara na son haukata murja Kalli abun da suke yi ma ta - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

yara na son haukata murja Kalli abun da suke yi ma ta

Yaran unguwa na daf da haukata shahararriyar Yar TikTok din Nan murja Ibrahim kunya ganin yadda suka mayar da ita kamar wata zautatciya

A wani fefan bidiyo da murja fa wallafa a shafin ta na sada zumin ta inda ta wallafa yadda yaran unguwa ke Binta kamar mahaukaciya

Murja dai fitacciya ce a TikTok inda take nishadantar da magoya bayan ta da bidiyo Yi masu nishadantar a kafar ta YouTube da Kuma TikTok

Wannan bidiyo dai da murjar ta saki yasamu makalla sama da durundari biyu inda mutane dadi suka bayyana ra’ayin su kan bidiyon

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button