Latest Hausa Novels
Yaro dan Shekara 13 Ya Zama Uba daya Haifi da a Karancin Shekaru a Duniya


Daily News Hausa ta ruwaito yadda aka Bayyana wani yaro dan Shekara 13 a duniya me suna Sean Stewart a Matsayin Uba Mafi Karancin Shekaru a Duniya.
Wani yaro dan shekara 13 daga birnin Auckland na Kasar New Zealand, ya zama uba mafi ƙarancin shekaru a duniya bayan da ya haihu da mahaifiyar abokinsa ƴar shekara 36 da haihuwa.
Yaron dan makarantar firamare, da jaririn a yanzu an yi imanin dukkansu suna cikin kulawa, sai dai yanzu haka ita matar na fuskantar tuhumar aikata laifuka na cikin zarafin yaron wanda abokin ɗan ta ne.