Videos

Yawancin mata suna Daukar Budiyon tsaraicin su a wayoyinsu inji safara’u kwana casa’in

Yawancin mata suna Daukar Budiyon tsaraicin su a wayoyinsu inji safara’u kwana casa’in

Jarumar da tura takai bango ta farkewa mata yan uwanta laya inda ta fadi wata magana wacce take nunawa duniya wani hali na mata wanda da wuya kasamu wacce ta tsallake wannan abu sai dai dai dai wanda wannan jarumar ta hadu da sharrin kawaye suka cuceta

Maganar bidiyon tsaraicin tane ya dawo inda tace ba wani ne yayi mata ba duk da wasu sukan zargin marigo ko kuma zina inda tace sam bata taɓa yiba itace dai ta dauki wannan biriyon da hannunta amma badaniyar wani abu sai aka samu wata daga cikin kawayenta suka yaudareta

Tace duk wata mace wacce take da babbar waya zai wuya ka saketa bata daukar irin wannan bidiyo domin sunayi ne badan wani abu kawai haka suke wanda kuma mutane sun yarda da haka

Wannan dai bidiyon na safara’u ba karamin sakata acikin wani hali yayiba domin tace har daina fitowa tayi saboda wannan abun wasuma har jifanta suke yi saboda wannan abin

Yanzu dai da alama jikinta yayi sanyi domin tana nema hukumar kannywood su yafe mata domin irin wannan nadamar da tayi kowa yasan cewa tayi kaishi kuma abune me kyau yafita

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button