Latest Hausa Novels

YAYI BATANCI AN AIKASHI GARIN DA BA’A DAWOWA

YAYI BATANCI AN AIKASHI GARIN DA BA’A DAWOWA

Daren jiya juma’a, wani dan banga Musulmi ne da ya furnaci mutane a unguwar Lugbe dake birnin tarayya Abuja, yaje ya kama wani bawan Allah sai aka taru ana bashi hakuri, shine yace ko fiyayyen (ﷺ) ne ya bashi hakuri ba zai hakura ba, daga karshe ya fadi mummunan kalma akan Baban Al-Qasim (ﷺ)

Yau Asabar da safe, jama’ar Musulmi sun je Ofishin ‘yan banga dake yankin suka banke kofa suka duba basu sameshi ba, sai suka je gidansa suka tarar dashi yana cin abincin karshe a duniya

Sun kamashi suka aikashi garin da ba’a dawowa, sannan suka aza tayu suka konashi a cikin Tipper Garrage dake Unguwar Lugbe Abuja, yanzu dai ‘yan sanda sun mamaye gurin da abin ya faru

Watakila wannan labarin bai yadu ba saboda wanda yayi batancin kuma aka zartar masa da hukuncin Musulmi ne

Yaa Allah Ka ti dadin tsira ga fiyayyen Halitta, Ka sanya mu cikin cetonsa آمیـــــــــــــن یارب العالمین

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button