Videos

Yofa yau kuma murja Ibrahim ce take tsinewa yan tiktok

Yofa yau kuma murja Ibrahim ce take tsinewa yan tiktok

Wannan abu daban mamaki yake ace wai yau wannan jarumar ce da kanta take tsinewa yan uwanta yan tiktok wanda wasu ke ganin cewa anya kuwa wannan jarumar na wani abu tasha saboda kowa yasan tsakanin ta da tiktok akwai amana saboda tana daga cikin manyan yan tiktok masu yawan masoya

Yanzu ace dukda ranar da tiktok tayiwa wannan jarumar Amma a sameta tana tsine musu lallai wannan abu akwai ban mamaki domin kowa yasan yadda wannan jarumar take da tiktok yadda tayi mata uwa kuma tayi mata uba ta fito da ita duniya ta santa

Murja ta fito fili tana tsinewa musu wai cewa sun fita gulma da munafirci wanda daga karshema tayi musu fatan cewa Allah yasa a kulle tiktok din kowa ma ya huta

Saibdai wamnan maganar ta bawa mutane mamaki yayin da wasu kuma ta nasu dariya inda ake cewa kawai borin kunya ne ba wani abuba yake daamun wannan jarumar saboda an samu wani daga cikinsu ya fadi wata magana akan ta shine duk tabi ta rikice bayan itama tana fadawa wasu

Murja dai tace wallahi babu wani abu da ake a wannan kafa ta tiktok bayan gulma da munafurci inda tace sannan ga bala’in hassada da take damun su babu dama aga Mutum yaci gaba sai kaji ana surutai

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button