Videos

Zafafen hotunan Birthday din Jaruma samira Ahmad

Tsohuwar jarumar a masana’antar kannywood mai suna Samira Ahmad ta saki wasu zafafen hotunan birthday dinta wanda ta gabatar wanda hotuna suka gigita manyan mata na kannywood sannan kuma suka tayata murna

Anga fuskokin wasu daga cikin jaruman kannywood wanda suka samu halartar wannan biki na karin shekaru na wannan tsohuwar jaruma wanda suka taya murna kuma suka sha shagali wanda yaja hankalin mutane matuka

Wannan bikin ya shiga cikin tarihi a masanaar kqnnywood kuma wanda baza a taba manatawa da wannan shagalin ba daya samu halartar manya da kananu na kannywood

Jarumar tayi matukar murna da kuma godiya ga wa’yanda suka samu halartar wannan bikin na birthday dinta kuma ta kara dace hakika matan kannywood akwai zumunci da kara inda tace Allah ya kara musu tankwan zumunci hakika taji dadi sosai

Jarumar da bakowa yasan likacin data yi aiki a masana’antar kannywood domin ta ɗan dade da dayin aure sai yanzu ne ma jarumar ta dawo cikin yan uwan nata gadan gadan domin cigaba da yin zumunci da yan kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button