Daga Malaman mu

Zage zage bazai taba bada mulki ba : zazzafan martani daga mal lawan

Zage zage na cigaba da yin zafi tsakanin yan jam’iyyun daban daban dake don Hayewa kan mukaman mulkin kasa

 

 

Wannan ya sanya manyan malamai magantuwa kan yadda ya kamata yan siyasar kasar su ringa gyara furuci su

 

 

Malam lawan dai babban malami ne a jihar Kano ya magantu kan irin zage zage da yan sayasa kasar nan keyi wajen neman zaben su

 

 

 

 

Wannan abu na zage zage manya yan siyasar yafi faru a jihar Kano biyo bayan yadda ko wane dan siyasa ke ke son lashe jihar ta Kano

 

 

Wanna ya sanya jihar Kano ta zama lamba daya a fanin zabe a Nigeria duba da yadda jihar take da yawan al’umma masu zabe

 

 

Zage zage dai a siyasa ya zama ruwan dare wanda hakan ke haifar da rikice rikicen daban daban

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button