NEWS

Zan kammala aikin Wutar mambila idan na zama shugaban kasa : tunubu

Dan takarar shugaban kasa Nigeria a karkashin jamiyyar APC Mr BOLA Ahmad tunubu ya bayyana cewa zai kammala aiki wutar mambila idan yawa kan Mulki Nigeria

Tunubu ya bayyana Hakan ne a cigaba da kampain din da yake Yi don tinkarar zabe da za’a Yi a shakara mai zuwa Wanda za’a Yi a 2023

Dayake bayyana kudirin nasa bola Ahmad tunubu ya bayyana cewa abun takaici ne ace har yanzu ba’a gama wutar ta mambila ba duk da irin makudan kudin da Ake zubawa a fanin na wutar

Aikin Wutar mambila dai an fara sa ne tun lokacin tsohon shugaban kasa goodluck Jonathan Wanda har Muhammad buhari ya gada Amma ba’a gama aikin Wutar ba

Wani abun takaici shine yadda tsohon ministan wutar lantarkin a gaya ya bayyana cewa ba wani aikin Wutar mambila da Ake Yi inda ya bayyana cewa gurin ko shareshi ba ayi

Wannan magana ta ministan ta matukar girgiza mutane Wanda ya janyo Cece kuce a kafafen sada zumunta Wanda hakan ne yayi sanadiyyar barin aikin ministan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button