Zan saki bidiyo tsaraici na duk wani dan iska ya biyo ni ; ba tarbiyya nake koyawa ba kudi na ke so

Zan saki bidiyon tsaraici na a TikTok ni ba tarbiyya nake koyar wa ba ,kudi nake so ,duk wani dan iska ya biyo ni
Wannan daya daga cikin kakan da wata yar TikTok ta furta ke nan inda ta ke bayyana cewa zata saki fefan bidiyon tsaraici ya a shafinta na TikTok
Wannan abu na daya daga cikin manyan dalilan da ya sanya matan hausawa suka shiga jerin matan da ake kira da karuwan gida
Irin wannan kalmomi da wasu matan hausawa suke yi ne ya sanya ake kallon hausawa a wani irin matsayi wanda bashi da kyau matuka
Musamman ga ma’abota yanar gizo zaku ga yadda matan hausawa suka lalace tare da wallafa bidiyoyin tsaraicin su don samun kuɗi ko kuma bayi a shafukan sada zumunta
Wannan matsala dai na son zama ruwan dare ga matan hausawa biyo bayan yadda kullum sai kara yawan masu amfani da kafafen sada zumunta ake yi musamman kafar TikTok wacce itace babbar hanyar da suke amfani da ita wajen lalacewa da bata tarbiyya wasu matan