Zan saki bidiyon tsaraici na duk wani dan iska ya biyo ni : innalillahi wata yar TikTok

Zan saki bidiyon tsaraici na a TikTok duk wani dan iska ya biyoni wanda kuma bazai iya kallo ba ,ya kar ya kalla
Wannan dai wani furuci ne da wata yar TikTok tayi inda ta tayar hazo a kafar lamarin da ya haifar da Cece kuce tare da martani mai zafi ga wannan yar TikTok din
Wannan mata dai na cigaba da shan suka hadu da tsinuwa daga al umma da dama tun bayan bayyana wanna magana da tayi
Sai dai wasu ba ganin cewa tayi wanna magana ne don samun magoya baya a shafin ta na sada zumunta na TikTok din
Wannan furuci yayiwa al umma da dama zafi biyo bayan yadda ake ganin wacce tayi maganar musulmai ce
Sai dai har kawo yanzu wanna shaharriyar yar TikTok din bata kara magantuwa ba duk da irin zagibda tsinuwa da take sha daga al umma da dama