ylliX - Online Advertising Network zancika shekara 30 a 2023 Babu aure balle ƴaƴa cewar wata budurwa - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

zancika shekara 30 a 2023 Babu aure balle ƴaƴa cewar wata budurwa

zancika shekara 30 a 2023 Babu aure balle ƴaƴa cewar wata budurwa

Wata kyakkyawar budurwa, ta watsa bidiyonta ta a kafar sada zumunta cike da baƙin ciki. sakamakon kasancewarta babu aure kana kuma ta isa aure a kasancewarta na ƴar shekara 29.

Budurwa tazubar da hawaye, kana ta shaida cewa shekara mai zuwa ta 2023 zata cika shekara 30 cif-cif, gashi babu aure balle ƴaƴa.

Ƴammata da yawa sunnuna goyan bayan su ga kyakkyawar budurwan, kana suka tura kyakkyawar lafazi ga budurwan a manhajar “Tiktok”

Budurwar ƴar shekara 29, tayi kuka matuka a kafar sada zumunta ta “Tiktok” sakamakon rashin samun dama nayin aure tayi bakin ciki yanda takusa cika shekara 30 babu aure balle ƴaƴa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button