ylliX - Online Advertising Network Zargin rashawa: an mayar da kwamishinan yan sandan Kano zuwa Ebonyi - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Zargin rashawa: an mayar da kwamishinan yan sandan Kano zuwa Ebonyi

Zargin rashawa: an mayar da kwamishinan yan sandan Kano zuwa Ebonyi

Babban sifetan yan sandan Nigeria, Usman Alkali, ya sauyawa kwamishinan yan sanda na jihar Kano, Abubakar Lawal, wajen aiki zuwa jihar Ebonyi, sakamakon wani zargin rashawa da ake masa, wanda tuni babban sifetan ya bada umarnin gudanar da bincike.

 

https://youtu.be/-5nng9ZS0eE

 

Cikin wani Rahoto da jaridar Daily Nigerian ta rawaito, ya bayyana cewa, wata majiya ta tabbatar da cewa, babban sifeta ya tambayi wasu jami’ai na hukumar, inda suka tabbatar masa da abinda ake zargi.

 

Hakika shugaban Rundunar Yan sandan Nigeria Usman Alkali Baba yana taka rawar gani wajen kawo kawo gyararraki a aikin Dan sanda.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button