LABARAI/NEWS

ZAWARCI Yana Da Daci A Zukatan Zawarawa || ZAWARCI BA KARAMIN BALA’I BANE

ZAWARCI Yana Da Daci A Zukatan Zawarawa || ZAWARCI BA KARAMIN BALA’I BANE

ZAWARCI ZAWARCI BA KARAMIN BALA’I BANE::

Zawarci Yana Da Daci A Zukatan Zawarawa.

NAYI NAZARI AKAN MATA DA MAZA

Wallahi Da Rayuwar Zawarci Gara Jinkirin Aure Ga Budurwa.

A Gidajen Talakawa Kuncin Rayuwar Zawarci Shike Jefa Dayawa Daga Zawarawa Fadawa Cikin Karuwanci Don Nema Ma Kansu Abin Biyan Buqatar Rayuwa.

A Lokacin Da Mace Takasance Bazawara A
Cikin GidanSu Kannenta Zasu Rinqa Yimata
Kallon Hadarin Kaji,

Kuma alokachin damace tazama bazawara awannan lokacin kowane kareda doki sai sufara nemanta dafasiqanci atunaninsu tinda tasan namiji ada zaiwahala ta iya tsallake tayinsu na fasiqanci

Dada ma wasu basutaba zinaba kafin auransu nafarko saibayan fara zawarcinsu

Kuma Ta Samu Incin
Yawo Guri-Guri Domin A Lokacin Ba Kowa Bane Zai Iya Tsawata Mata Ba.

Manzon Allah (s w s) Yace “Ku Tausayama
Wanda Yayi Arziki Amma Arzikin Yaqare”

Don Haka Yakamata Mu Tausayawa Zawarawa.

Shin!! Wai Mike Jefa Mata A Rayuwar Zawarci???

1•Rashin Bincike Kafin Aure:

2 •Wani dan shaye-shayene

3 •Wani dan caca ne

4 •Wani baida hakuri

5 •Wani barawone.

6 •Rashin Haquri:

7 •Wata Rashin son zama da Kishiya
8 •Wata Yawan Gulma

9 •Raina miji.

10 •Wasu Kuma Mazanne Masu Auri Saki.

11 •Wasu Kuma Mutuwace Ke Yanke
Kaunar.

ALLAH ka tsare muna imaninmu da mutuncinmu da addininmu ALLAH kasa mufi karfin zuciyoyinmu kabamu ikon hadiye kwadayinmu kada kwadayi ya hade mu.

YA ALLAH KA RABA MATA DAGA FADAWA
RAYUWAR ZAWARCI da kuma KARUWANCI.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button