NEWS

Zazzafan martani da gomnan babban bankin kasa CBN yayiwa yan kasa ga me da sabon kudi

Shugaban babban bankin kasa CBN ya sake yin Zazzafan martani kan wasu yan kasa da suke cewa banki na iya sake kara lokacin dai na karbar tsohon kudi

 

 

 

A wani sabon rahoto da aka fitar a bayyana cewa shugaban kuma gomnan babban bankin kasa CBN ya. Sake jaddada ranar talatin da watan Janairu a matsayin lokacin da za’a daina amfani da tsohon kudi a Nigeria

 

 

Wannan ya biyo bayan yadda wasu daga cikin yan kasa suke ganin kamar babban bankin na kasa CBN ka iya kara lokaci don al umma su cigaba da hulda da tsohon kudi

 

 

 

 

Tun bayan ayyana dena karbar tsohon kudi tare da bayyana sabon kudin da za’a fara amfani da shi a kasa Nigeria ,al umma na cigaba da tofa al barkacin bakin su

 

 

Gomnan babban bankin kasa CBN dai a kara da cewa duk wani wanda bai kai tashin kudin banki ba ,roh babu shakka zai yi asara don kuwa bazasu sake yin amfani ba a Nigeria

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button