Zazzafan martani zuwa ga yar TikTok din da tace zata saki bidiyon tsaraici ta

Martani zuwa ga masu san saki bidiyo tsaraicin su a kafafen watsa da sada zumunta daga mutane da dama masu amfani da kafafen
Tun bayan da wata yar TikTok ta bayyana cewa tana daga da sakin bidiyo tsaraicin ta a kafar sada zumunta ta TikTok
Al umma da dama na cigaba da yi ma ta martani zafafa musamman matsakaitan malam da ke amfani da kafar
Watsa tsaraici dai a kafar sada zumunta na cigaba da yin yawa musamman matan hausawa wanda hakan ya samar musu sabon lamari
Wannan kafa ta TikTok dai na daya daga cikin manyan hanyar da matan gausawa ke amfaninsa da ita wajen lalace wa
Wannan yasa wani matsakaici malami yake kiran mata masu makamancin hali da karuwan gida
Da yawa daga cikin matan da ke dakin bidiyo tsaraicin su a kafafen sada zumunta suna tare da iyayen su
Wannan ya sanya mal lawan dora alhakin hakan ga iyaye duba da yadda iyayen basa kula da yadda ya’yan su ke amfani da kafafen sada zumunta