Zazzafan matani: Film din dan jarida cin mutunci ne ga aikin jarida producer mai shadda

Zazzafan kan Film din dan jarida ; wannan ai cin mutunci ne ga aikin jarida producer maishadda
Ana cigaba da Cece kuce kan sabon Film din da kamfanin mai shadda suke haskaka inda ake kallon kamar cin mutunci ne ga aikin jarida
Wannan martani dai ya biyo bayan kallon yadda Film din ke cigaba da nuna yadda yan jarida a cikin shirin ke cin mutuncin aiki inda suke hadewa da yan ta’adda
Fina finai kannywood dai na cigaba da shan suka musamman Film din da suka dauko hanyar daba ,taadanci
A duniya shima na daya daga cikin Film din kannywood wanda ya sha suka a baya biyo bayan nuna yadda yan ta’adda zasu kaucewa yan sanda
Wannan yasa kaka dakatar da Film din na tsahon wasu watanni , haka kuma wannan Film na dan jarida na cigaba da shan suka biyo bayan yadda Film din ya nuna karfin ya ta’adda fiye da dan jarida