Videos

Zazzafan video da hotuna na jaruma fati washa data saka sun ɗauki hankalin jama’a

Zazzafan video da hotuna na jaruma fati washa data saka sun ɗauki hankalin jama’a

Fitacciyar jaruma a kannywood wato fati washa wacce a yanzu bata da tsara indai aka cire jaruma rahama sadau ,nafisa Abdullahi da Hadiza gabon tofa duk jaruman kannywood babu wata jaruma da zata hada kafada da ita

Ta karayin abinda ta saba na sakin sababbin hotuna da kuma video wanda hakan ba karamin bawa masoya ta sha’awa yake ba domin yin Hakan kamar tana kara daga martabar suna ta yadda jama’a zasu tabbatar da cewa basuyj zaben tumun dare ba

Jarumar tayi shigane wanda suke nuna kamar ba bahaushe ya bace saita koma kamar inyamura wanda shine sanadin ganin jarumar ta kara kyau fuye da da

Yanzu jaruman na kannywood na son yawan wata shiga wacce take nuna ba ainiyin shigar al’adar suba komene dalilin sai dai kuma hakan yana matukar yi musu kyau musamman idan suka dauki hoto wanda wasu ke cewa dama su matar da shigarsu irin hakan

Ta cikin bidiyon kuma anganta tana tikar rawa abinta wanda daman kowa yasanta cewa ba karamar gwana bace indai a bangaren rawa ne tana daga cikin wa’yanda suka iya rawa a masana’antar kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button