ylliX - Online Advertising Network Zimbabwe ta zama kasa ta farko a Africa da ta amince da maganin rage hadarin kamuwan da cutar HIV - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Zimbabwe ta zama kasa ta farko a Africa da ta amince da maganin rage hadarin kamuwan da cutar HIV

Zimbabwe ta zama kasa ta farko a Africa da ta amince da maganin rage hadarin kamuwan da cutar Nan Mai karya garkuwar jiki ta HIV

Kasar ta Zimbabwe dai a yanzu itace kasa daya tilo a Africa Wanda ta amince da maganin Rage hadarin kamuwan da cutar ta HIV bayan shafe watanni ana gwajin maganin

Kasar ta Zimbabwe dai na daya daga cikin kasashen duniya wanda ke da yawan masuncutsr ta HIV Wanda Kuma take ta biyu a Africa a gurin yawan masu cutar

Cutar ta HIV dai a cikin manyan cutottoka wafita hadari a duniya Wanda Ake daukar ta bayan yin jima’i da Wanda yake dauke da cutar

Kasar ta Zimbabwe ta sanar da amincewa da maganin ne bayan kammala bincike na tsahon watanni a kan maganin inda suka amince dashi a yanzu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button