Daga Malaman mu

Zina masifah ce ll zina kaskanci ce ,sheike bn Usman yayi kaca kaca da mazinata

Zina masifah ce ll zina kaskanci ce , sheike bn Usman yayi kaca kaca da mazinata lokacin da yake wa’azi

 

 

 

Babban malamin addini musulunci nan wato sheike bn Usman yayiwa mazinata wa’azi mai ratsa jiki lokacin da yake wa’azi a masallacin da sake nasarawa

 

 

 

Malamin dai ya tabo wannan mummunan dabi’a wacce take son Kara yawa duk da irin illa da kuma hatsarinbdake cikin aikata ta

 

 

 

 

 

Zina a wanna zamani da muke ciki na cigaba da yi yawa lamarin da ya sanya malamai da dama cigaba da yin wa’azi don gujewa fushin ALLAH

 

 

 

 

 

Duba da yadda mata suka dauki aikata wannan mummunan abu hakan ya sanya malam magantuwa ,wani abun takaici shi ne yadda matan aure suka shiga aikata wannan abu duk da cewa suna da nazarin auren su

 

 

 

 

A wannan shekarar da mukayi bankwana da ita ne dai wata sabuwar dabi’a ta fito ta besty inda zata ga matar aure tana da saurayin da suke lalata da shi wa’iyazubillah

 

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button