LABARAI/NEWS

ZUBEWAR NONONKI / GYARAN NONONKI:

ZUBEWAR NONONKI / GYARAN NONONKI:

👙♜ ☆ ZUBEWAR NONO ☆ ♜👙
・DARAJAR AMARYA KI GYARAN KANKI・

Zamantakewar aure ga ma’aurata

⌣̀_⌣́ da kayan gyaran sa Wasu matan daga sun yi haihuwa daya Zaka ga nononsu ya zube, hakan yana damun maigida idan kina san yin maganin wannan matsala sai ki nemi.

● habbatussauda
● hulba
● alkama
● gyada
● ridi
● danyar shinkafa
● busasshe karas.

Duk ki daka su waje daya, kina yin amfani dashi a duk wani sa’i wane lokacin kina amfani da wannan hadi.

   *○´・ GYARAN NONO ² ・○*

tabbas matsalar nono tana da yawa domin zaka ga wasu matan nonon su ya kwanta ko ya koma dan kankanin saka makon tso-tso idan kina San ya taso Yayi kyau sai kiyi wannan hadin ki gani.

づ albasa madaidaiciya
づ zuma
づ garin gero
づ madara.

ki samu albasa madaidaiciya ki yanyanka sai ki saka a tukunya da ruwanki ta tafasa shi sosai har sai ruwan ya koma baki, sai ki juye ruwan ki sami zumar ki mai kyau, garin gero ludayi daya, madara na gwangwani daya na ruwa sai ki juye su kan ruwan tafasasshe albasa nan ki sha.

Amma fa karki bari ya kwana baki shanye ba.

Wannan hadine da zai gyara miki nono.

    *👙 GYARAN NONO ³ 👙*

Idan Ana so nono yayi kyau yayi laushi da sulbi da girma sai Ayi wannan hadin domin samun waraka.

□ aya
□ gyada
□ ayaba (plantain)
・ alkama
・ madara

Ki sami aya, gyada ayaba da alkama sai madara Zaki wanke ayarki sai ki hada da gyadarki ki markada su ki tashe dama kin yanyanka ayabarki kin busar kinyi gari da shi kin tankade sai ki rikka diban garin plantain din kina hadawa da ruwan ayaba gyadarki kina sa madara ta ruwa kina sha, zai gyara nono domin wannan hadin ne Wanda sai kisha mamaki.

✿ฺ´ HADIN CIWON SANYI INFECTION ✿ฺ

ᕙᕗ hulba
ᕙᕗ bagaruwa
ᕙᕗ man habbatussauda
Yadda za’a yi shine.

A hada bagaruwa da hulba a tafasa sai idan ya dan huce sai a zauna ciki sannan kuma ashafa
man habbatussauda kamar yadda za’ayi matsi Wadannan magunguna da akayi amfani dashi zai magance MATSALAR ciwon sanyi sannan kowane yana Kara dawwamar da ni’ima ga mace.

○ TSUKE GABA DA BAGARUWA ○

Bawon bagaruwa shi kuma wani sirrin ne Wanda idan mace na son ta zama kullum a tsuke kamar dan’uwa ta dunga dafa bawon ta na shiga kamar yadda ake shiga ruwan dumi in kin haihu.

HADIN GYARAN FATA DA NONO

wannan hadin shima yana gyara fata yana sawa fata kyau musamman fatar fuska.

nono kindirmo
lemon tsami

Zaki hada Rabin cokali ruwan lemon tsami da Rabin cokali nono sai ki kwaba sosai bayan haka sai ki shafa a fuska na tsawon minti ³0 kafin ki wanke.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button